Toasted Bread

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#hi dole yanada mahadi Amma kezaki zabi kalar mahadin da kike bukata nidai da shashouka naci nawa kuma dadin ba'a magana.

Toasted Bread

#hi dole yanada mahadi Amma kezaki zabi kalar mahadin da kike bukata nidai da shashouka naci nawa kuma dadin ba'a magana.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
4 yawan abinchi
  1. Butter (salted)
  2. Slice bread

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Zaki samu bread dinki Mai yanka yanka ki rabashi gida hudu a kwance yanda zai baki shape Mai kyau

  2. 2

    Saiki daukosa one by one kishafa Masa butter saikiyi toasting, idan baki da toaster to kisa a fry pan non stick ki gasa gaba da baya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes