Kayan aiki

  1. Bread
  2. gwangwaniKifin
  3. Attarugu da albasa
  4. Egg
  5. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke attarugu da albasa ki jajjagasu ki ajiye a gefe

  2. 2

    Zaki cire kifin ki Amma Banda ruwan cikin ki marmasa sai ki ajiye

  3. 3

    Zaki dauko frying pan kizuba oil kadan ki zuba attarugu da albasa a ciki kibarshi ya dan soyu kadan sai ki juye kifin ki aciki sai kisa kwai ki juya sosai sai kisa Maggi kadan sai ki sauke

  4. 4

    Zaki dauko bread dinki Kishafa masa butter sai ki dauko wannan hadin kifin kizuba Dan dadai sai ki Kara dauko wani bread din Kishafa masa butter ki rufe dayan dashi

  5. 5

    Zaki dauko toaster ki shafa masa butter kadan sai ki dauko wannan bread din ki saka sai ki rufe idan yayi brown color alaman ya gasu kenan sai ki cire kiyi ta maimaitawa har sai hadin kifin ki ya kare

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hauwa Abubakar
rannar
Gombe State

Similar Recipes