Tura

Kayan aiki

20mintuna
1 yawan abinchi
  1. Bread mai yanka yanka
  2. Butter
  3. Soyyyen kwai
  4. Tumatur da salad a albasa

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko na gogawa bread dina butter sai gaba da bayansa

  2. 2

    Saina jera tumatur da albasa da soyayen kwai da salad sainasa a pan na gasa gaba da baya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
abashiyya ahmadu
abashiyya ahmadu @abashiyya1234
rannar

Similar Recipes