Toasted bread

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Nama yaran makaranta Kuma yayi Dadi ga sauki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mnt
4 yawan abinchi
  1. Slide bread
  2. 4egg
  3. Attarugu 5
  4. Albasa 1
  5. Maggi daya
  6. Chitta gari
  7. Mai spoon 4

Umarnin dafa abinci

30mnt
  1. 1

    Dafarko na jajjaga taruguna da albasa NASA chitta na soyashi yazama kaman sauce

  2. 2

    Sai nafasa kwai na Akai na ringa jujjuyawa har yazama scrambled egg

  3. 3

    Sai na ringa zuba kwai atsakiyan bread Ina rufewa Ina gasawa shikenan yagasu sai chi

  4. 4

    Sannan nashapa butter jikin toaster na NASA ajikin bread

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai (2)

Aisha BG Kyari
Aisha BG Kyari @kyari_30
Hardamu ai, ba yara kadaai ba, 😍😋😋irin wagga daadi

Similar Recipes