Umarnin dafa abinci
- 1
Nafasa eggs nasa salt kadan na kada shi sosai nakawo bread nasaka cikin ruwan egg din nasa fan a wuta na diga oil kadan kaman xan gasa nasa bread dina yayi najuya dayan side din shima
- 2
Shikenan aci dadi lfy naci nawa tareda shayi😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Toasted vanilla cake
Yana da dadi ga saukin hada nayi shine munyi break fast da iyalina Safiyya sabo abubakar -
Shawarma bread with egg😂
Actually I don't know what to call it🙄basira ta na gwada naga yayi sosai 💃kuma ku gwada zaku ji dadin shi lokacin breakfast 😋 Bamatsala's Kitchen -
-
-
Toasted bread
Abinci mae sauki da kuma dadi zaa iya cin shi da tea, coffee, da kuma soft drink yana dadi sosae😋yara suna son irin wannan abinci hafsat wasagu -
-
Egg roll
Zaki iya amfani da butter maimakon mai, Karki cika wuta wajan suya idan kika cika cikin zai miki tuwo bazai soyu ba kenan... @matbakh_zeinab -
Toasted Bread
#hi dole yanada mahadi Amma kezaki zabi kalar mahadin da kike bukata nidai da shashouka naci nawa kuma dadin ba'a magana. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16709354
sharhai