Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko a tafasa wake ya tafasu sosai,yadauko nuna a sauke a tsane.Sannan a tafasa taliya a tsane
- 2
Azuba Mai a wuta da Albasa,sannan kayan miya,a soya sama sama,sai a tsai da ruwa,kisa maggi,da Spices,
- 3
Abarshi ya tafaso sannan,asa wake abarshi yakara dahuwa,sannan a da taliya arufe a barshi yakarasa dahuwa.aci dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Farar taliya da wake da miya
Girkin nan yayi dadi sosai kuma an yaba sosai.gashi ma sauri amma yayi dadi kam.. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
Jallof din taliya da macaroni hade da wake
Hakika tayi dadi , dafarko na gwada ne na gani ko zatayi kyau da dadi. ,sai gashi munji dadinta Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
Taliya mai Karas da Koren wake
Karas da koren wake sunada matukar amfani ajikin mutum#kanogoldenefronseason2 Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Faten doya da wake
#WAKE doya da wake a wannan season din yana da dadi sosai a wannan yanayin sassy retreats -
-
-
-
-
Taliya da miyar source
Tayi dadi musamman da ta ji hadin salat, hmmmm dadi kan dadi Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16713565
sharhai (2)