Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

35 minutes
12 people
  1. Kwatar Gyada(nuts)
  2. Kwatar Sikari(sugar)
  3. 1 teaspoonbaking powder
  4. 1 cupwater

Cooking Instructions

35 minutes
  1. 1

    Dafarko zaki daka gyadarki amma kada tayi laushi sosai sai ki samu tukunyarki ki dora a bisa wuta(low heat)

  2. 2

    Sai ki zuba sugar dinki kisaka ruwa kadan kibari har sai sugar din ya narke ruwan ya shanye sugar din ya dahu

  3. 3

    Sai ki juye 1 cup of water (medium size not small cup) sai ki barsa ya tafasa sai ki juye gyadarki a ciki sanan kisaka baking powder a ciki

  4. 4

    Zakisamu muciya kita juyawa har gyadar ta dahu kuma ruwan ya tsotse zakiga yakoma kamar kina tuka tuwo

  5. 5

    Sai kisamu buhu ki juye kibari ya huce sai ki babballasa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Euphoria’s spot
Euphoria’s spot @euphorias_spot01
on

Similar Recipes