Danwake

Sophy
Sophy @safeeyah

Abincin gargajiya na hausawa

Danwake

Abincin gargajiya na hausawa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na fara zuba ruwa a tukunyata ya tafasa.

  2. 2

    Sannan a babban bowl na zuba flour kuka da kanwa na ruba ruwa na kwaba

  3. 3

    Cikin minti goma ruwa ya tafasa na fara diba Ina jefawa

  4. 4

    Sannan baa barinshi kar ya taso ya kashe wuta sannan na kwashe

  5. 5

    Na yanka salad na zuba na soya Mai sannan na hada da Miya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sophy
Sophy @safeeyah
on

Comments

Similar Recipes