#Kunurecipescontest# kunun aya drinks

Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Jos

Its very healthy more expecially for women

#Kunurecipescontest# kunun aya drinks

Its very healthy more expecially for women

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisa ayan ki a turmi ki surfa amma ba sosai ba saboda dattin bayan ya fita

  2. 2

    Sai ki dauko kwakwan ki ki bare bayan dama kin jinka dabinon ki sai kisa su a blender ki markada har sai sunyi laushi saiki juye a bowl babba

  3. 3

    Ki zuba ayan a blender ki markada kisa ruwa ta markadu sosai fa

  4. 4

    Sai ki juye akan wannan markadadden kwakwa da dabinon

  5. 5

    Sai ki samu rariya ki tace 2 to 3 times

  6. 6

    Sai kisa milk din ta ruwa da sugar da flavor.

  7. 7

    Shikenan sai ki zuzzuba cups ki jefa kankara ko kuma kisa a fridge kafin azo sha.

  8. 8

    Kamar haka

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes