Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Egg
  3. Salt
  4. Sugar
  5. Oil for frying
  6. Garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere doya ki wanketa tas ki zuba a tukunya ki zuba ruwa kisa sugar da gishiri

  2. 2

    Idan yayi sai ki tsane ruwan ki barta ta tsane a colender

  3. 3

    Ki fasa kwai ki kada ki yanka albasa ki jajjaga tafarnuwa ki xuba

  4. 4

    Ki dora mai a pan yayi zafi sai ki ringa tsoma doyan a ruwan kwai sai kisa a mai me zafi

  5. 5

    Idan yayi sai ki juya dayan gefen ma yayi

  6. 6

    Shikenan zaki iyaci fa egg source ko tea akwai dadi sosai musamman kinaci kina sa yaji

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes