Shinkafa da wake (garau-garau) with local salad

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

#BORNO STATE# shinkafa da wake is my favorite I love it with oll my heart

Shinkafa da wake (garau-garau) with local salad

#BORNO STATE# shinkafa da wake is my favorite I love it with oll my heart

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

15minute
3 servings
  1. Wake
  2. Shinkafa
  3. Mai
  4. Gishiri
  5. Maggi
  6. Tomatoes
  7. Onion
  8. Gurli
  9. Kuli-kuli
  10. Gishiri
  11. Dakaken yajin barkono

Cooking Instructions

15minute
  1. 1

    Da farko xaki daura ruwanki akan wuta,sai ki tsince ki gyara wakenki sannan ki wanketa.....idan ruwanki ya dauko tafasa ki juye wannan waken a ciki ki barshi ya Dan ji wuta ya fara nuna...

  2. 2

    Sai ki wanke shikafarki ki xuba kisa masa dan gishiri ki rufe tukunyar amma ba duka ba ki dan bada space din da iska zai iya shiga dan kar ya rika tafasa yana xubowa..ki barshi ya nuna......idan kika duba ruwan bai miki ba ma'ana bai nuna ba sai ki dan kara masa ruwa ki barshi ya tsose...sai ki kwashe ki juye a mazubi

  3. 3

    For my salad:zaki wanke salad,gurli,tomato, albasa da gishiri ko vinegar saboda kashe kwayoyin cuta....

  4. 4

    Sai ki yankashi yadda kike so ki yanka masa tomatoes,gurli,albasa sannan kisa Maggi,mai da dakaken kuli-kulin ki ki gauraya kici tare da shinkafa da waken enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
on
BORNO STATE

Comments

Similar Recipes