Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Naman kai
  2. Maggi cubs
  3. Salt
  4. Tarugu da tattasai
  5. Albasa
  6. Kayan yaji

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakiyi blending kayan miyanki

  2. 2

    Sai ki wanke naman kai din kisaka cikin tukunya

  3. 3

    Sai ki zuba kayan miyanda kikayi blending da kayan dandano ki zuba ruwa kirufe yayita dahuwa har yayi yanda kikeso

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teema habeeb
teema habeeb @cook_14150092
on

Comments

Similar Recipes