Home made Bread

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

#BORNO STATE a kullum naga an sayo bread a gdana abun na ban takaici kuma ina kishi....abunda nima zan iyayinshi ,sai gashi wallahi da nake iyalai na sun fi son nawa dadi gareshi....

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

25 mins
4 servings

Cooking Instructions

25 mins
  1. 1

    Da farko zaki fasa kwanki ki kadashi,sai ki saka saka masa veg oil da ruwa madaidaici da yeast ki juyasu sosai....

  2. 2

    Sai kiyi mixing flourn ki da sugar,ki kawo wannan hadin kwai na farko ki zuba kiyi mixing oll together for at least 5 mint add 2 tbsp of butter and continue kneading till d butter incorporate with the dough

  3. 3

    Cover it with your kitchen towel and allow to rise

  4. 4

    Ki shafe abun gashinki da butter,sai ki sake kneading dough dinki,ki masa shape din da kike so kisa a kan abun gashinki,ki barshi ya sake tasawa...... Kaman na minti 5

  5. 5

    Idan yayi ki fasa kwai ki kada ki shafa akai....ki barbada ridi (sesame)ki gasa enjoy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
on
BORNO STATE

Similar Recipes