Fried meatpie

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#kanostate fav snack❤❤

Fried meatpie

#kanostate fav snack❤❤

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupflour
  2. 1 tspbaking powder
  3. 1/2 tspsalt
  4. 2 tbspbutter
  5. Water as required
  6. Minced meat for filling
  7. Veg oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki ki zuba baking powder,salt da butter kita mutsuttsukawa har sae butter din ta murje da flour din sannan kisa ruwa ki kwaba.

  2. 2

    Kiyi kneading sosae yadda zae baki soft and smooth dough saeki saka leda ki rufe kisa a fridge ko ki ajiye a side for 15min kafin kiyi rolling.

  3. 3

    Idan yayi saeki dakko ki raba into 4 balls sae kiyi rolling kisa plate medium size ki fitar da circle din yadda zae bamu kae daya,kisa minced meat dinki a tsakiya sannan ki shafa ruwa a bakin meatpie din don karya bude idan ana soyawa kisa fork ki danne bakin

  4. 4

    Saeki soya a hot oil amma ki rage wutar yadda zaeyi suya mae kyau kuma ya soyu a hankali yadda cikinma zae soyu

  5. 5

    Ready to enjoy 😍😍💃

  6. 6

    D inside ❤❤

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Comments

Similar Recipes