Liver and chaki pappe soup

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

My fav

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

55 minutes
4 servings
  1. Kayan ciki
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Garlic
  6. Black pappe
  7. Ginger
  8. cubesSeasoning
  9. Oil

Cooking Instructions

55 minutes
  1. 1

    Wanke ki gyara kayan ciki dakyau kinsan hanji Yana nadar kashi kitabbata kin wanke dakyau sun fita, saiki zubasu a colander domin su tsane.

  2. 2

    Jajjaga attarugu,albasa,tumatur da Dan tattasai ki hada da danyar citta(ginger), da yar tafarnuwa (garlic)

  3. 3

    Dora kayan ciki a wuka ki yanka albasa ki zuba aciki da masoro (black pappe), da maginki da Dan gishiri to taste kada suyi yawa

  4. 4

    Dauko jajjagangun kayan miyarka zuba akan naman nan ki rufe,bayan Minti 20 bude kusa Dan mai cokali daya ki rufe yayta dahuwa idan ruwan tafara kama naman saiki taba kiji idan yayi laushi to ya dahu saiki sauke aci dadi lapia

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
on
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Read more

Comments

Similar Recipes