Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere doyanki saiki yanka yanda kikeso, ki wanke, ki xuba cikin tukunya tare da maggi, salt and water, ki rufe ta dahu, saiki tace ruwan ki barta a bude ta dansha iska kadan sannan ki rufe dan karta bushe.

  2. 2

    Ki fasa egg a bowl, kisa albasa Kadan da thyme saiki kadashi dakyau.

  3. 3

    Kisa mai a pan idan yay zafi saikina zuba doyan acikin egg din kina sakawa a mai idan yayi ki kwashe.

  4. 4

    Kiyi blending tattasai, albasa, ataruhu and garlic.

  5. 5

    Kisa mai Kadan a pan saiki juye kayan miyan ki dan soya Kadan. Kisa seasoning dinki da kuma kifin after 2mins ki sauke(amma ni nayi amfani da fried fish ne).

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
on
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes