Steps
- 1
Dafarko zaki wanke namanki mai kyau ki yanyanka kananu masu fadi sai ki Dora tukunya a wuta ki zuba naman da ruwa da albasa,maggi,gishiri,garlic and black pappe.
- 2
Kibar naman yadahu yayi laushi sai ki tace ruwan ki tsane naman awani wajen mai kyau, saikizo ki yanka albasa wadda zaki tsira ajikin stick din, idan kin tsira nama sai ki tsira albasa ki kara tsira nama ki tsira albasa haka zakiyi tayi har ki gama
- 3
Sai ki pre heating oven dinki ki gasa nama kina shafa masa mai saikiyi jajjage na attarugu da albasa da green pappe ki soyasu da maggi, thyme, curry and ginger. Ki zuba akan naman kadan kadan.
- 4
Bayan naman yagasu, sai ki zuba a kwano mai kyau ki dauki wannan jajjagen ki rufe naman dashi haka zakiyi tayi har ki gama shikenan kin gama.
- 5
Idan kinaso zaki iya kara gasawa bayan kin nadesa a foil paper. Aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Krishna Dholakia
-

Bethica Das
-

Wheat Flour Desi Biscuits/ Fry Atta Cookies (For Travel)
Navnita Jaiswal
-

Laju Gehani
-

Small Batch Banana Double Chocolate Almond Cookies
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

🌶️🔥 fiery red hot sauce | chunky, tangy & irresistibly spicy!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sanuber Ashrafi
-

Cheryl
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mogco Tokyo
-

Tantan Cheung
-

Simple Healthy Seafood Noodles
Tantan Cheung
-

karima's Kitchen
-

Ummusumy
-

Ummusumy
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Wachuka Waiharo
-

Zeesag Kitchen
-

Fried potatoes with scrambled egg
Zeesag Kitchen
-

Chima baby (Abujamum)
-

Fried yam with egg and fish sauce
Zeesag Kitchen










Comments