Miyar cabbage with egg and white rice

Ummusumy
Ummusumy @ummusumy197
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yayyanka albasa mai yawa ki ajiye aside kiyi jajjagen kayan miya ki ajiyesa

  2. 2

    Ki yayyanka cabbage din gaba daya kifara soya kayan miyan

  3. 3

    Sai ki zuba cabbage din kisa su maggi da onga ki rufesa after 5mints ki bude zakiga yayi kasa ki zuba albasan ki jujjuya sosai sai ki rufe

  4. 4

    Kifasa kwai a plate kikada dasu spices da curry sai ki juye akan miyan karki juya sai ki rufe

  5. 5

    After 5mints sai ki bude ki jujjuya ki dagargaza shi shikenan sai a sauke

  6. 6

    Anaci da rice,suppergetti.....

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummusumy
Ummusumy @ummusumy197
on
I so much like cooking and I always want to know more about it
Read more

Comments

Similar Recipes