Steps
- 1
Zaki zuba gishiri cikin flour kiy mixn kisa baking powder shima kiy mixn saiki kawo butter Ki zuba kisa hannun ki kiy mixn da flour sosai sai duk kinga ya bace, zaki kada qwai Ki zuba kiy mixn saiki saka ruwa Ki kwaba kar yayi tauri kuma kar yay ruwa, zaki rufe shi zuwa 10mnts saiki dauko ki sake kwabashi Sosai saiki kawo abun rolling Kina fadadashi da Dan kauri idan kinada abin meat pie saiki saka ki na saka
- 2
Saiki shafa ma tray din ki na oven butter, saiki jera su, zaki kada qwai saiki saka pastry brush kina shafama meat pie din saiki saka oven, zaki kunna oven kamar 10mnts yayi zafi kafin ki saka, idan yayi golden brown ko yayi duhu Sosai saiki cire, wannan zai baki meat pie medium size kamar guda 10
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Fish In Tomato Gravy - Bong Style
Bethica Das
-

Rekha Bapodra
-

Kaju Katli (Cashew Diamond Sweet)
Rekha Bapodra
-

Yadnya Desai
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Papaya neem leaves crush stir fry
Sampurna das
-

Meenat Kitchen
-

Ayyush_hadejia
-

Poonam Gupta
-

Utiya Bello
-

Jit Chakraborty
-

Priyanka Byadwal
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)















Comments (3)