Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dafa Farar taliyar ki da Dan mai kadan Dan kar ta harhade in ta dahu se ki tsame shi a mataci. Ruwan ya tsiyaye.

  2. 2

    Se kizo ki soya kayan miyan ki sama sama ki saka Maggi da gishiri, in kina so kiyi using manja ko mangyada.

  3. 3

    Se ki jejjefa danyen barkonu a ciki sabo da yara ko oga in ke kina son yaji

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ummu Rufaidah
Ummu Rufaidah @cook_14199821
on
Bauchi State
Tuwon Semo😍😜😗
Read more

Similar Recipes