Soyayyar shinkafar basmati rice tare da spaghetti da sausage

sumeey tambuwal's kitchen
sumeey tambuwal's kitchen @cook_17437713

I love Basmati Rice

Soyayyar shinkafar basmati rice tare da spaghetti da sausage

I love Basmati Rice

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

oi
  1. Oil,
  2. spaghetti,
  3. basmati,
  4. pepper,
  5. onion &
  6. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Kizuba Mai a tukunya sai kizufa danyar taliyarki acikin mai din sai tayi ja

  2. 2

    Sai kizuba basmati rice tare da ruwa sai kirufe tukunyarki

  3. 3

    Dem ki koma zuba Maggi,tattsai attarugu da kuma spices dinki sai kirufe sai kidinga duba wa 30mins ta dafu sai ki sauk kijuye a Farantinki

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sumeey tambuwal's kitchen
on

Similar Recipes