Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garin tamba
  2. Powdered milk
  3. Sugar
  4. Boiled water
  5. Normal water
  6. Gyada (optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    Za ki tankade garin tamba ki fitar da tsakin. Ki nemi normal water ki dama garin tamba din kamar yadda za ki yi kunun tsamiya.

  2. 2

    Ki debi kadan a kofi ki ajje.

  3. 3

    Idan ruwa ya tafasa sai ki sheka kina damawa kar ya yi kurnu, sai ki zuba wancan wanda kika rage din ki daure da shi. Idan kuma kina son gyada sai ki markada ki dafa sannan ki daure da ita.

  4. 4

    Ki murje shi sosai har sai ya hade. Sannan ki zuba madara da sugar

  5. 5

    Sai ki motse sosai yadda madarar ba za ta dunkule ba

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Similar Recipes