Couscous da miyar cabege

Maman khalid
Maman khalid @cook_14272005
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Couscous
  2. Cabege
  3. Pepper

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu couscous naki ki dan soya shi atukunya sannan kitafasa ruwa zafi, in ya Soyuz ki kawo ruwan zafin ki zuba akai dai dai yanda Zai shanye shi yakuma nuna. Sosai

  2. 2

    Miyar kuma zaki yanka cabege da Kayan su green da pepper sai ki had a kamar yanda za kiyi miyar ganye

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman khalid
Maman khalid @cook_14272005
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes