Ingredients

  1. Latas
  2. Karas
  3. Tumaturi
  4. Albasa
  5. Cucumber
  6. Salat cream

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko kiwanke latas dinki da gishiri ki yanka kamar haka

  2. 2

    Saki wanke karas dinki ki gurxashi kamar haka Amman saikin kankareshi

  3. 3

    Saki wanke albasarki da cucumber ki yankasu kamar haka Amman ita cucumber din na fere bayan nakuma cire cikin but kiyi yanda kike so

  4. 4

    Saiki wanke tumaturinki kiyankashi kamar haka

  5. 5

    Shikenan sai ki shiryasu kixuma salat cream dinki

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Phariey's Kitchen
Phariey's Kitchen @cook_13834527
on
Katsina State

Similar Recipes

More Recommended Recipes