White rice with stew and salad

Ummu Auwab
Ummu Auwab @cook_14474984

White rice with stew and salad

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki daura ruwa a wuta, idan ya tausa ki wanke shinkafa ki zuba. Ayi parboiling dinta. A maida akan wuta, akara ruwan dumi ta karasa dahuwa. Idan tayi asauke.

  2. 2

    A wanke salad dasu cocober a yanka awanke da gishiri. A tsane a kwando.

  3. 3

    Awanke kayan ciki sosai, adaura azuba a tukunya adaura a wuta, ayanka albasa azuba asa ruwa a rufe yay ta dahuwa. Idan ya dahu sosai asauke. A wanke kayan miya ayi greating dinsu, adaura mai a wuta Idan yayi zafi asa albasa idan ta soyu azuba kayan miya. Idan ya tausa asa maggi da citta da tafarnuwa da curry da therm. Azuba kayan cikin a rufe. Idan miyan ta soyu asauke.

  4. 4

    Azuba a plate ayi decoration. That is all. Yummy....

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu Auwab
Ummu Auwab @cook_14474984
on

Comments