Rice And Beans And Salad

Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @A62022818
Nigeria
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. wake
  3. karas
  4. green beans
  5. salad
  6. tumatir
  7. albasa
  8. 2tattasai manya
  9. cocumber
  10. dakakken yaji
  11. oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki zuba ruwa a tukunya idan suka tafasa saiki wanke shinkafarki ki zuba saiki rufe idan tayi rabin nuna saiki juye a gwagwa sannan ki kara maida wasu ruwan da kikasan zasu dafa maki shinkafar saiki rufe idan sun tafasa saiki zuba shinkafar tare da green beans da carrot wanda kin riga kin fere bayanshi kin yanda saiki rufe harta nuna saiki sauke

  2. 2

    Sannan saiki kara dauko wata tukunya ki dafa wakenki a ciki saiki yanka Albasa kisa saboda yayi saurin dafuwa inkinaso makin kisa kanwa shiyasa akesa Albasa saiki barshi harya dahu sannan ki sauke

  3. 3

    Saiki yanka salad dinki da tumatir da tarugu da Albasa da cocumber

  4. 4

    Sannan ki soya mai daman kinada dakakken yajinki a gefe shikenan saikiyi sarving aci dadi lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @A62022818
on
Nigeria

Comments

Similar Recipes