Share

Ingredients

  1. Egg
  2. Wake
  3. Taruhu
  4. Curry
  5. Albasa
  6. Tattasai
  7. Veg oil
  8. Green pepper
  9. Taruhu
  10. Salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke waken ki ki gyara shi saiki kawo tarukan ki zuba da albasa da tattasai kiy blending yayi laushi sannan saiki xuba veg oil kadan kisa curry salt maggi onga dss kiy mixing saiki saka a moimoi container ko mug ki zuzzuba kowanne saiki sa ruwa a tukunya ki jera su ki dora a wuta ya dahu

  2. 2

    Bayan kin gama alalen ki saiki kada Qwai ki yanka Koren tattase ki xuba da gishiri da Taruhu saiki shafa mai asamanta da pastry brush saiki zuzzuba ruwan qwan a sama ki maida ta ki sake steaming that's all #ayyush

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Similar Recipes