Dan wake

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

#kadunastate Whenever I lost my appetite I'll just cook dan wake and eat with yajin tafarnuwa. Ba a ba yaro mai kyuya😅

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

40 mins
3 servings
  1. 2 cupFlour
  2. Halfcup of water
  3. 1 table spoonkuka
  4. Normal kanwa
  5. Groundnut oil
  6. Yaji mai tafarnuwa
  7. Maggi star

Cooking Instructions

40 mins
  1. 1

    Za ki zuba kuka a cikin flour ki hade su sosai. Ki jika kanwa a ruwa ki tace sannan ki kwaba da ita ya yi ruwa ruwa amma ba sosai ba, gudun kar ya narke a cikin ruwa.

  2. 2

    Ki dora ruwa idan ya tafasa sai ki fara sakin danwaken ba mai girma ba.

  3. 3

    When you finish you close the pot and go.

  4. 4

    Idan ya tafaso sai ki dawo wurin. Za ki ga yana tasowa har yana zuba, sai ki saka ludayi ko matsami kina shekawa kumfan na komawa.

  5. 5

    Idan ya tafasa sai ki tsame ki debi ruwa normal a babban container kina zubawa a ciki.

  6. 6

    A ci da mai da yaji

  7. 7

    Idan kina da yara kanana da basa son yaji sai ki barbada musu maggi da mai kawai

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Similar Recipes