Cooking Instructions
- 1
Ki wanke kifinki da lemon tsami ki barbada mishi kayan kamshi da maggi,ki soyashi inyasha iska
- 2
Ki jajjaga attaruhu ki yanka Albasa kanana ki saka tafarnuwa in kinaso, ki yanka Koran tattasai ki da curry leaf ki ajiye a gefe.
- 3
Ki Dan zuba mai a frying pan kizuba albasarki da attaruhu kisaka maggi da spice naki kijuya saiki barbada suger kadan.
- 4
Idan kin dandana kinji komai yayi saiki kwashe a wani mazubin daban saiki ringa saka kifin kina debo hadin kina zubawa akan kowane kifi har ko ina yaji, saiki kayo curry da Koran tattasai ki zuba akai ki Dan rufe Su turara kadan saiki sauke.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
Fried rice with fish soup Fried rice with fish soup
#KanoStateOne of the famous Nigerian dishes M's Treat And Confectionery -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6514366
Comments