Wainar rogo

Chef Uwani. @cook_14144607
Recipe na farko da Hausa more is coming... #Kanostate
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki samu garrin kwaki daidai buqatarki Ki zuba masa tafasasshen ruwa ki zubar.
- 2
Ki yanka albasa Ki sa Maggi da gishiri.
- 3
Kisa hannu ki dinga diba kina fadi dashi har ki gama.
- 4
Ki soya manja a kasko Se Ki dinga saka wainar kina soyawa. In kina so yyi kayau kayau Ki barshi ya soyu sosai...
- 5
Aci lafia. 💞
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Wainar rogo
Na tashi d safe n rasa me xanyi kawae nayi deciding Bari nayi waenar rogo me Gd kawae sae kamshi yaji Ina ajiyewa tayi Dadi sosae


Wainar rogo


Wainar rogo
Tanada dadi gshi bata da wahalar yi


Teba na Garin kwaki
#kanostate


Wainar rogo


Wainar rogo
A gaskiya inasan wainar rogo sosai mah saboda tanadadi barimada yaji akusa


Ɗanbagalaje (wainar rogo)
#repurstate#.mamana ce ta koya min ana iya yinta da danyan rogo ko garinsa ko garin kwaki. Nayi nawa da garin kwaki.


Wainar Rogo
Ashe idan kayi wa yara abin kwadayi da suke gani a waje murna suke😍


Dan bagalaje (wainar rogo)
Ina da garin kwaki and Ina Sha'awar cin wainar rogo


Kosan Rogo
Hmmm... Nasiya dafaffen rogo domin inci, senaji inason cin koson rogo abinka da kwadayin masu ciki😋😂 shine na maidata koson rogo.. Yarana da megidana sunason kosan rogo sosaiii....


Wainar rogo


Dambun Rogo
Wannan shine karo na farko Dana gwada yin dambun rogo Kuma yayi Dadi sosai.


Wainar fulawa
A kowane lokaci akwai abinci kala kala da muka tashi muka gani so yanayi yana canzawa muna kara kayatar da abinci mu wanan ne yasa na samu damar canza yanayin yin wainar fulawa kuma tayi dadi sosai


Wainar rogo


Wainar filawa
Tayi dadi sosai #kanostate


Wainar Gero
#kanostate Super easy recipe


Wainar rogo
#GirkiDayaBishiyaDaya


Wainar rogo


Wainar rogo


Wainar kwaki
Wainar kwanllki dadadi sosai musamman idan da safe, a hadata da yaji


Wainar gero
wannan waina akwai dadi more especially aka ci da zafin ta


Wainar fulawa
Wainar fulawa akwai dadi Sosai musamman idan yajinki y zama na musamman 😋🥰#kanostate#teamkano


Dan malele
#kanostate


Super crispy onion ring
Wanann ne karo na farko danataba yinsa kuma yarana sunji dadinsa sosai nima naji dadinsa sosai.


Hadin Garri da kayan marmari
Wannan hadin garri na musamman abincin sha'awa ne bawai na ci dayawa ba, kuma gashi da kosarwa da dadi sekun gwada


Wainar rogo
#kitchenhuntchallengeAbincin gargajiya yana da dadi ga sinadarai masu matukar muhimmanci ajiki ga kara lafiya


Kwaki da madara
Yy Dadi sosae g sanyi


Kosan Rogo mai naman kaza
Mata an sanmu da hikima da yan dabaru musamman a Madafi(kitchen). Koda yaushe idan abu ya saura ina niman hanyar sarrafashi ta yanda zaa ji dadi da shaawan ci. Wannan kosai na yishine da sauran soyayyen naman kaza. #Kosairecipecontest


Wainar fulawa
#kanostate


Kosan rogo mai naman kaza
Matan an san mu da hikima da dabaru a madafi(kitchen). Hakan yasa muke sarrafa abubuwa da sukayi saura zuwa wasu ababen daban. Sauran naman kaza soyayye dashi nayi. #kosairecipecontest

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/6531409
sharhai