Dambun Rogo

Nusaiba Sani @momtwins02
Wannan shine karo na farko Dana gwada yin dambun rogo Kuma yayi Dadi sosai.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dauko garin rogonki Wanda aka daka sai zuba mishi ruwa ki tsane a colander.
- 2
Bayan ya tsane sai kisa, Maggi, tarugu,albasa, curry, gyada da lawashi sai ki yamutse sosai.
- 3
Ki aza tukunya ki zuba ruwa kadan sai kisa marfi karami ki rufe saiki zuba hadin dambunki sama sai ki rufe da marfin tukunya ki barshi yayi kamar 15-20mins haka sai ki sauke.
- 4
Bayan kin sauke sai juye cikin roba me Fadi saiki ya mutse ki Dan yayyafa Mai ruwa kadan sai ki maida akan wuta.
- 5
Ki bashi kamar 10-15mins haka sai ki sauke. Ki soya Mai da albasa saiki zuba ki yamutse.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Kosan rogo
Ina son kosan rogo sosai, Shi ya sa na ce Bari in Raba tare da Ku domin masu sonshi Irina, yara suna Jin dadinshi . Maryam's Cuisine -
Kosan Rogo
Hmmm... Nasiya dafaffen rogo domin inci, senaji inason cin koson rogo abinka da kwadayin masu ciki😋😂 shine na maidata koson rogo.. Yarana da megidana sunason kosan rogo sosaiii.... Cozy's_halal_edibles -
Masar Gero
#mysallahmealWannan shine Karo Na farko Dana jarraba yin masar gero Kuma tayi Dadi sosai sarakuwata Taji dadinta a matsayin abincin da nayimata Na murnar bikin sallah Nusaiba Sani -
Kosan semovita
Wannan shine karon farko Dana gwada kosan semo Amma yamun dadi sosae kuma yaji dadinshi. Maryam Faruk -
Dambun couscous
#couscous.In kika ci zakiyi tunanin na shinkafa ne.se kun gwada naji labari Ummu Aayan -
Danwake(recipe 3)
Wannan shine karo na farko dana taba gwada hada danwake da kwai a ciki. Gaskiya yayi dadi sosai ga laushi da santsi.#danwakerecipecontest karima's Kitchen -
Wainar rogo
A gaskiya inasan wainar rogo sosai mah saboda tanadadi barimada yaji akusa Maryam Riruw@i -
Dahuwar kanzo
Na dawo daga school Kuma na gaji sosai naji ban iya cin abinci gashi inajin yunwa sai dabarar dafa kanzo ta fadomin dama inada Rama cikin fridge kawai sai na hada Kuma yayi dadi sosai Nusaiba Sani -
-
-
Teriyaki chicken souce
Wannan souce yayiman dadi sosai dukda shine karo na farko amma yayi matukar dadi. Meenat Kitchen -
Dambun Cous Cous
Inason Dambun Cous Cous Sosai saboda yanamin dadi ga saukin dafawa. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Kosan rogo
#ramadansadakaNifa inason kunu har azumi ya kare kullum sainayi shi isa kullun cikin yin abinda zansha kunu nake 😋kosan rogo da kunu akwai dadi asha ruwa lfy Zyeee Malami -
Yam and beef stir fry
Naga recipe din ne a Maggi diaries, shine na gwada kuma yayi dadi sosai ZeeBDeen -
-
Dambun couscous
#myfavouritesallahmeal. Dambun couscous yanada dadi sosai musamman idan ka hadashi da zogale da alayyahu. Nayi tunanin na cenza abinci awannan lokaci shiyasa nayi wannan dambun couscous kuma iyalina suna matukar sonshi shiyasa nayi musushi kuma sunji dadinsa sosai Samira Abubakar -
-
-
Dambun shinkafa mai dambun nama
Ni maabociyar son dambu ce sosai yana daga ciki abincin mu na gargajiya dana fiso arayuwata sai kuma na kara mashi armashi da dambun nama😍 Khayrat's Kitchen& Cakes -
Tuwon kullu
Wannan shine karo na farko da nayi tuwon kullu ni kadai ba tare ta anyi guiding Dina though yara Basu ci ba wai tuwon kazama😅 Nusaiba Sani -
Paten Rogo
Megida na dawo wa gashi ki bada asawo rogo kiyi mun paten i was like pate fa yace ay yadda a ke na doya nace nagane abun ne de ya ban mamaki na aika ansawo rogo angyra to de a takaice pate yayi dadi baa magana tunda de yanxu muna dashi aje se mu gwada soyawa mugani 🤣 ko shima zeyi dadin 🤔 Jamila Ibrahim Tunau -
Suya
Alhamdulillah na kwana 2 da nayima aunty Jamila alqawarin posting inshi sai yanzu lokaci yayi. Yara suna son shi sosai kuma yana da Dadi sosai. Sakkwatawa ga naku har da kowa ma. Walies Cuisine -
Bandashe
Wannan shine karo na Biyu da nakecin bandashe Kuma naji dadinshi matuka . Da farko nacine da tsire wlh tayi dadi sosai. Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Dambun couscous
shi dambun couscous idan yaji hadi yanada dadi sosaiammafa couscous idan ta raina hadi batada fasali ko kadan Sarari yummy treat -
-
Dambun shinkafa 3
#OMN inada tsakin shinkafa yayi 1 month ajiye, sai ranar Friday ina tunanin me zanyi na ganshi Amma Banda zogala, finally dai nasamu zogala yau, Nusaiba Sani -
Wainar rogo
#kitchenhuntchallengeAbincin gargajiya yana da dadi ga sinadarai masu matukar muhimmanci ajiki ga kara lafiya Nafisat Kitchen -
Irish potato pancake
Wannan shine gwadawa na na farko kuma iyalina sunji dadinsa sosai Zara's delight Cakes N More -
-
Super crispy onion ring
Wanann ne karo na farko danataba yinsa kuma yarana sunji dadinsa sosai nima naji dadinsa sosai. Meenat Kitchen
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16591685
sharhai