Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Attaruhu
  2. Albasa
  3. Manja
  4. Tafarnuwa
  5. Maggi
  6. Spaghetti
  7. Naman kaza
  8. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiyi grating attaruhu albasa da tafarnuwa,ki dora manja akan wuta yayi zafi,ki zuba kayan miyanki aciki ki dan soya su kadan saiki zuba ruwa ki rufe

  2. 2

    Bayan ya tafasa saiki zuba spaghetti dinki aciki ki juya ki zuba maggi da spices dinki

  3. 3

    Already dama inada nama a soye sai zuba aciki na rufe bayan takusa saiki yanka albasa ki zuba ki bata 5 mints ki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs baba
Mrs baba @cook_13830184
on
Kano
cooking is my dream
Read more

Comments

Similar Recipes