Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Na zuba ruwa akan leftover stew dina na na dora akan wuta na dan qara soyayyan manja kadan na barshi ya tafasa

  2. 2

    Sannan na zuba spaghetti na aciki da kayan spices da garlic na rufe

  3. 3

    Da yakusa dahuwa na zuba fresh fish dina bayan na wanke shi tsaf na zuba albasa na rufe ya qara dahuwa.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mrs baba
Mrs baba @cook_13830184
on
Kano
cooking is my dream
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes