Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Manja
  3. Seasoning
  4. Pepper
  5. Onion
  6. Lettuce
  7. Tomatoe
  8. Cucumber

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiwanke veggies dinki ki yanka Ki aje

  2. 2

    Wanke wake Kisa Tattasai da albasa ki niqa... Kijuye a babban bowl Kisa Manja da kayan dandano Kisa ruwa

  3. 3

    Kishafa Manja a gwangwani saiki zuba kullin aciki kisa a tukunya Ki dora awuta

  4. 4

    Idan ya nuna saiki zuba a plate Kisa veggies dinki da kika yanka Kici dashi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Husna kubau
Husna kubau @cook_13844077
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes