Yam balls #kanostate

Cooking Instructions
- 1
Ki fere doya a yayyanka a dafa. asamata gishiri yayin dafuwa.
- 2
Ki jajjaga attarugu da albasa, ki tafasa kifinki, ki gyarashi ki cire kaya, in doyarki ta dahu ki sauke ko kisa a turma ki Dan daddakata ko kisa hannu ki farfasta bafa irin dakan sakwaura zakiyi mata ba, sai ki kawo Dakakken kayan miyanki, dazu spices, Maggie, ki zuba ki jujjuya ki taba kiji in komai yaji.
- 3
Sai ki mulmula kamar ball ki ajiye, ko ki saka shi a cikin flour ki jujjuya, hikimar haka don karya tarwatse anayin haka musamman in doyar bame danko bace in kuma bakya so basai kinsa ba zaki ganshi kamar yadda yake a pic din kasa, sai ki fasa kwaunki a Abu mai fadi, ki kadashi sai ki daura manki a wuta, inyayi zafi ki dauko mulmulan yamballs dinki ki jujjuya a man ki tsumbula a man ki inyayi brown ki sauki aci dadi lafiya.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
-
-
More Recipes
Comments