Cooking Instructions
- 1
Nawanke tukunya nasa oil yayi xafi nayi blanding kayan miya nasa na soya nasa ruwa dai dai nasa maggi curry da citta ya tafasa
- 2
Naxuba taliya na rufe yafara yi na yanka albasa da lawashi na wanke naxuba na rufe ya turara na sauke
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6681831
Comments