Soyayyen Bread da kwai

Ummu Zahra's Kitchen @ummuzahra99
Cooking Instructions
- 1
Da farko zakiyi grating kayan miyanki ki aje a gefe, kiyi slicing bread dinki da wuka, idan kuma slice one ne shikenan sai ki aje gefe shima
- 2
Sai ki samu bowl ki zuba kayan miyanki, ki fasa kwai a kai, ki sa Maggi ki buga shi
- 3
Sai ki daura mai a wuta yayi zafi ki dinga dauko slice bread dinki kina sawa a cikin kwan kina juyawa kina jefawa a cikin mai kar ki cika wuta, idan gefe daya yayi sai ki juya har yayi brown ki kwashe.
- 4
Zaki iya cinshi da Tea ko custard. Aci dadi lafiya.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Bread rolls with fried egg Bread rolls with fried egg
#Breakfastideacontest M's Treat And Confectionery -
-
-
-
-
-
Crispy bread Crispy bread
Very easy and delicious bread, you can use it with salad ( fatosh), chicken Fatteh SABA
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6687101
Comments