Fish souce

Meenat Kitchen @meenat2325
#kanostate kifi da dadi musamman wanan hadin kaci da taliya ko ashinkafa hmmm...
Cooking Instructions
- 1
Wash fish and deep frying, marsh you fish in bowl, chopped attarugu,tomatoes, onion set on fry pan add oil stir and fry add marshes fish add maggi and spices with salt and curry stir and cover for 3 minutes then serve. Enjoy
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Shinkafa da wake da lamsir
#kanostate, shinkafa da wake akwai dadi musamman da tankwa.


Tankwa soup
#kanostate, tankwa akwai dadi musamman a shinkafa da wake.


Kafi kaza
#kanostate wanann had in yana da dadi musamman ga masu ciki lokacin da kikaji bakinki ba dadi.


Farfesun kayan ciki
#kanostate duk acikin nama nafison kayan ciki musamman idan anyishi da romo hmmm....


My watery noodles
#kanostate, noodles tanada dadi musamman idan kin barta da Dan ruwa ruwa.


Waina da miyar taushe
#kanostate waina akwai dadi musamman idan ta samu miya mai ruwa ruwa.


Porridge
Yana dadi sosai musamman inakayi amfani da tafarnuwa


Awara da yaji
#kanostate, try this awara da yaji musamman yajin da yaji maggi hmmm ba magana.


Faten dankali
Faten dankali na da dadi musamman da safe ko dare.


Kwadon dankalin hausa
#kanostate, dankalin hausa akwai dadi musamman idan yaji hadin kwado hmmm ba magana.


Fara da mai da yaji
#kanostate, farar shinkafa da yaji akwai dadi musamman idan kanajin kwadayi.


Danbun Naman Kaza
#Kadunastate. Danbun naman kaza, its my favorite. Akwai dadi musamman mutum yaci da dare ya kora da lipton.


Sweet potato ball
#kanostate yana da dadi sosai


Egusi soup
Miyan egusi yanada dadi sosai musamman idan yaji kayan hadi da nama, kifi, ko ganda


Jolof spaghetti da kifi
Hmmm da dadifa musamman inkifin ya nuna a ciki zakin ya fito


Awarar kwai
Yanada dadi musamman a break fast a hada da kunu ko shayi


#KunuRecipeContest#Kunun farar shinkafa da kwakwa
#kunucontest#Wannan kunun yna da matukar dadi ina sonsa sosae musamman da kosae da yaji mae dadi hmmm baa magana.


Toasted awara
#kanostate ga dadi ga rashin shan mae wannan wata hanyace ta musamman barema ga masu ulcer.


Chips souce with plantain
#kanostate


Egusi soup by ful@rny"ss kitchen
Ina son miyan egusi musamman da waina(masa) ko tuwan shinkafa...


Dahuwar taliya da wake
#1post1hope. Pasta da wake yanada dadi sosai, domin wake abinci ne mai gina jiki musamman aka sanya masa Alaiyahu.


Dry Fish Stew
kanostate


Beef and Irish soup
#Northernsoupcontest...wannan soup ne na musamman...anyi shi da Naman rago da kuma dankalin turawa,kowa yasan yadda Naman rago yake da dadi ko a abinci,sai an gwada akan San na qwarai...nayi shi da Dan yaji especially lokacin da muke ciki na sanyi.


Rabian bread with souce
#kanostate


Mangolash fish
Ina San wanna hadin Kifin, sabi da yana da dadi da dadin sarrafawa, Sanan zaki iya Cinsa haka za Kuma ki iya ci dadi shinkafarki ko dankalinki ko couscous 😁


Onion soup
Tanada dadi sosaiXki iya chinta d shinkafa ko doya da#soup variety week


Bandasho 3
#kanostate, bandasho akwai dadi musamman idan yaji kayan hadi.


Kosan rogo
Yana da dadi musamman kayi shi na danyen rogo.


Plantain Ring
#kanostate


Potato souce
#kanostate

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng/recipes/6701795
Comments