Dahuwar taliya da wake

Rahma kabir
Rahma kabir @rahmakabir
Kaduna

#1post1hope. Pasta da wake yanada dadi sosai, domin wake abinci ne mai gina jiki musamman aka sanya masa Alaiyahu.

Dahuwar taliya da wake

#1post1hope. Pasta da wake yanada dadi sosai, domin wake abinci ne mai gina jiki musamman aka sanya masa Alaiyahu.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Taliya (pasta)
  2. Wake
  3. Alaiyahu
  4. Manja
  5. Kayan miya
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Curry & spices
  9. Garin citta
  10. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tafasa wake yayi half done ki aje gefe, ki yanka alaiyahu ki wanke da gishiri dan ya cire kwayar cutar dake makalewa a ganye ki yanka albasa, ki wanke kayan miya ki jajjaga, ki daura tukunya a wuta ki sanya manja ki saka albasa ya soyi saiki zuba kayan miya ki soya sama-sama, ki tsaida ruwar sanwa dai-dai da yawan abincinki. Ki zuba maggi, gishiri, curry, spices da Garin citta yana sanya kamshi a abinci sai ki rufe.

  2. 2

    Inya tausa ki zuba waken da kika tafasa ya dan kara dafuwa saura kadan, saiki sanya taliyarki ki juya saiki rufe, in ruwar ya kusa tsotsewa ki sanya Alaiyahu da albasa da kika yanka ki motsa saiki rufe ya karasa. Yana yi ki zuba a mazubi sai ci.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rahma kabir
Rahma kabir @rahmakabir
on
Kaduna
I love cooking.
Read more

Comments

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
Your recipe just reminds me of how much I've missed my mum's cooking.😋😋

Similar Recipes