My special spaghetti jallof

Khabs kitchen
Khabs kitchen @cook_12518412
Kano

It's super easy nd delicious

My special spaghetti jallof

It's super easy nd delicious

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Alayyahu
  3. Kayan miya
  4. Kifi sukunbiya or any desired kifi
  5. Spices
  6. Seasonig
  7. Mai
  8. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki daura tukunya akan wuta ki xuba mai nikakken kayan miya

  2. 2

    Ki juya har sai sun fara suyuwa sai kisa spices and seasoning

  3. 3

    Sai kisa dafaffen kifinki ki tsaida ruwa yanda xai dafa miki taliya

  4. 4

    Idan ruwan ya tafasa sosai ya fara janyewa sai kisa taliya

  5. 5

    Idan taliya ta dahu saura 5min asauke sai kisa yankakken alayyahu

  6. 6

    Ki juya ki bari ya karasa dahuwa aci lpy

  7. 7
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Khabs kitchen
Khabs kitchen @cook_12518412
on
Kano

Comments

Similar Recipes