Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kazarki ki cire dukkn wajen kashin ki saka thyme,ginger, onion, knot,star,vedan,salt saikisa ruwa ki barshi yaita dahuwa sai ki juyata ta dagargaje ruwan ya kone a jikin Kazan saiki kawo grounded onion, pepper ki ki zuba ciki no need ki Sara sa seasoning tunda kin Riga kinsa tun farko Amman in kinji kina da bukatar kari sai ki kara

  2. 2

    Kisa mai kiyita juyawa har saiya soyu sai ki sashi a colender ya tsane

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
The- Scrumptious Palace
on
Kano/Abuja

Comments

Similar Recipes