Rainbow popcorn

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Nice look and nice taste. Its very simple to make, just give it a trial and thank me later❤

Rainbow popcorn

Nice look and nice taste. Its very simple to make, just give it a trial and thank me later❤

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

45 mins
  1. Masarar popcorn half kwano
  2. to tasteSugar cyrup/ honey
  3. Food colours (yellow, green, blue, red and pink)
  4. 1 tbspn flavor
  5. HalfSimas

Cooking Instructions

45 mins
  1. 1

    Da farko za ki gyara masarar popcorn, ki wanke sannan ki shanya ta ta bushe.

  2. 2

    Ki nemi tukunya mai murfi amma irin wacce iska zai iya shiga a cikinta. Sai ki zuba simas a ciki, idan kin tabbatar ya yi melting then you put your masara and close it. After like 8 to 10 mins za ki ji ta fara farfashewa tana kara. Sai ki zuba flavor a ciki, ki nemi karamar tsinciya mai tsafta, ko kuma twister kina juyawa saboda wacce ba ta gama fashewar ba ita ma ta fashe. Idan sun farfashe duka sai ki sauke ki juye a container.

  3. 3

    Bayan ya huce, ki raba shi yawan rainbow colours da kike so, I used 5 different colours, so I divided the popcorn into 5.

  4. 4

    Ki raba sugar cyrup ko kuma zuma a containers guda biyar, ki bi ki zuba colour a kowanne. Sai ki zuba popcorn din kina juyawa, idan kin tabbatar ya hade ki nemi plate ko wani abu mai fadi ki barbaza a kai don ya sha iska.

  5. 5

    Idan duk sun bushe sosai sai ki hade su a babbar container, za ki ga ya ba ki rainbow😁

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Comments

Similar Recipes