Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa fere dankali a datsashi a wanke sannan a soya a mai

  2. 2

    Bayan ya soyu a tsaneshi a colander

  3. 3

    Sai a fasa ƙwai asa albasa garlic da ɗan curry. Asa mai kaɗan a pan azuba ruwan ƙwan a soya

  4. 4

    Cabbage zaa yankashi sirara sai ayi grating carrot a haɗa wuri ɗaya asa mayonnaise

  5. 5

    Sauce ɗin zaa daka tarugu da albasa asa maggi da ɗan kayan ƙamshi a soya

  6. 6

    Kazar zaa gyarata a dafata asoya acikin mai

  7. 7

    Bayan duk angama haɗa kayan sai ayi serving. Kowane abi ahankali azubashi gefe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Comments

Similar Recipes