Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Beans
  3. Kayan miya
  4. Sinadarin dandano
  5. Oil
  6. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki zuba kayan miyanki a tukunya su dan tafasa

  2. 2

    Sannan kixuba oil dinki sufara soyuwa

  3. 3

    Zaki kawo sinadarin Dandanon ki d curry Dinki idan y soyu sai kitsaeda ruwanki wadda zae isheki y dafa waken

  4. 4

    Idan y tafasa saiki zuba wakenki har saiya kusan dahuwa saiki xuba shinkafarki akai su cigaba d dahuwa tare

  5. 5

    Idan kikaga yakusa tsotsewa saiki duba idan y dahu duka inkuma baeyiba sai kisamu ruwan Dumi kadan kikara

  6. 6

    Ko kuma kisamu Leda kirufe bakin tukunyar ki rage wutar insha Allah Zae karasa aci lpy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
nusaibajili(lalu's Kitchen)
on
Kano
am Muslima and I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes