Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Chopped Albasa
  3. Granded attaruhu
  4. Maggi
  5. Egg

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan ki ka tankade falwarki ki xuba ruwa akan fulawar sai ki saka attaruhunki da albasa da maggi

  2. 2

    Ki dama sosai har sai kinga babu gudaji sai ki kara ruwa idan yayi kauri ya danyi ruwa

  3. 3

    Sai ki daura kaskwanki a wuta ki xuba mai Kadan ki soya idan ddayan barin ya soyu sai ki guyo dayan shike nan sai ki dauke shi,you can serve sooo yummy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abdullahi
Aisha Abdullahi @cook_15397138
on

Comments (4)

Fatima
Fatima @teama_123
Pls do u know how 2 make na shinkafa?? I really want 2 try it n tnk 4 dis

Similar Recipes