Egg,meat,potatoes balls.I named it

Aisha Abdullahi @cook_15397138
Steps
- 1
Ki sulala namanki,kiyanka small size aleast kamar maggi cube haka idan kika fere dankali ki shima size daya da namanki sai ki xuba kwai da yawa har sai ya hau kan namanki
- 2
Sai ki xuba all ingredients dinki sai ki daura a Leda ki xuba a ruwa ki daura a huta ya dahu har sai kinga ya dahu kamar an dafa kwai
- 3
Sai ki sauke ki cire ledar ki sami wani kwanki ki kada babu komai a ciki sai ki sami mai ki daura a wuta sai ki dauki abin da kika dafa sai ki saka a wannan kwan da kika kada sai ki soya
- 4
Dat is oll you can serve it,it taste soooo good
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Tran Truong
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Gracious Kitchen
-

Yoggi
-

dougerythuggery
-

Ummee makarfee
-

Rosa Muthoni
-

Recheal Chibuoke
-

Chef Fasma
-

Aisha Abdullahi
-

Bailochan Behera -

Irish petetoes with verges with beef
Recheal Chibuoke
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Gracious Kitchen
-

Athena Wakecu
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7127720













Comments