Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Maggi
  2. Slicesbread
  3. Kwai
  4. Tomatoes
  5. Luwashi
  6. palm oil
  7. Spicies

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke luwashi,tomatoes, onions ki wanke da gishiri kadan sai ki dauko bread dinki ki cire tsakiyan sai ki daura frying pan dinki a wuta da mai kadan sai ki zuba wannnan vegs din aciki ki soya kisa maggi n spices ki jujjuya sai ki dauko gefen bread dinki ki setashi vegs din sudawo tsakiya sai ki kada kwai ki zuba sai kidauko wannan murfin bread din ki rufe inya soyu sai ki juya dayan gefen.......Ashi dadi lafi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fancy's Bakery
Fancy's Bakery @cook_15420396
on
Gombe State
Up coming baker🎂🍔🍰Cooking and baking is one of my best hobby%🍲🍛🍴🍽
Read more

Comments

Similar Recipes