Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba ruwa 1cup, saiki yanka albasa, tomato and tarugu ki zuba, Sannan ki wanke eggs din saiki saka. Saiki rufe kidan bada 5mins

  2. 2

    Sannan saiki zuba noodles din, idan tafara dahuwa saiki zuba maggi sannan kizuba oil.

  3. 3

    Saiki barta ta dahu kamar yadda kikeso, zuwa lokacin shima eggs din ya dahu, saiki debe eggs din ki kwandare, dax all.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
DM's idea
DM's idea @Dee_Em
on
Zamfara State
i really like to be with delicious cookies.
Read more

Comments

Similar Recipes