Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke tomatoes, tarugu,tattasai da albasa,sai ki yankasu kiyi blending. Bayan kinyi blending sai ki aje gefe.

  2. 2

    Ki aza mai yayi zafi sosai sai ki zuba kayan miyar ki soyasu kinayi kina motsawa at short interval,kada ki kunna wuta da yawa.

  3. 3

    Sai ki rage wuta ki rufe frying pan din kibarshi ya karasa dahuwa. Idan ya dahuZakiga mai ya taso sama enjoy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anas isah
Anas isah @cook_15383853
on

Comments

Similar Recipes