Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. shinkafa
  2. kwai
  3. bota
  4. koran tattasai
  5. koran wake
  6. attaruhu
  7. albasa
  8. maggi
  9. kayan kamshi
  10. cocamba
  11. tumatir
  12. gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki saka bota kadan a huta saiki fasa kwanki kizuba akai kibari,yadan farayi kadan

  2. 2

    Saiki dagar gazashi

  3. 3

    Saikiyiwa shinkafar ki da koran wake rabun dahuwa tare da gishiri

  4. 4

    Saiki zuba attaruhu albasa da tumatir dinki dakika yanka da cocomber saiki juya sosai

  5. 5

    Saiki kara bota kisa maggi da kayan kamshi kita soyawa

  6. 6

    Saiki ta juyata harta soyu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zeenat deen shaxee
zeenat deen shaxee @cook_15380794
on

Comments

Similar Recipes